EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Dabarun Sata a Waƙoƙin Barayi na Kassu Zurmi:Koyar da Sata ko Ankararwa?

Hussaini Hassan, Bashir Garba

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 20.04.2026 · 392

DOI: 10.65760/kassu.i1.38 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 20.04.2026. Verfasst von Hussaini Hassan und 1 weiteren Autor:innen.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Waƙa ta baka ko rubutacciya, tamkar gyaɗa ce, sai an fasa akan san mai ƙwaya. Waƙoƙin ɓarayi da ake wa wani kallo na daban, su ma suna ɗauke da wani saƙo na musamman ta fuskar ankarar da jama’a irin dabarun da ɓarayi suke amfani da su wajen sata, domin jama’a su hankalta su kuma kiyaye. Wannan takarda da aka wa taken “Dabarun Sata a Waƙoƙin Ɓarayi na Kassu Zurmi: Koyar da Sata ko Ankararwa? Takarda ce da ta yi nazarin wasu waƙoƙin ɓarayi na Kassu Zurmi guda biyu, domin fito da saƙon da waƙoƙin suke ɗauke da su na ankarar da jama’a dabarun sata da ɓarayi suke amfani da su. An yi amfani da rubutattun bayanai da sauraron waƙoƙin mawaƙin domin fito da misalai. A ƙarshen an gano cewa akwai wasu lokuta da yanayi da ɓarayi suka fi so domin yin sata, wato kamar yanayi na damina da duhu, da kuma dare, sukan kuma yi sanɗa da dudduƙe domin kada motsin tafiyarsu ya tada mai gida.

Zitieren

APA

Hassan, H., & Garba, B. (2026). Dabarun Sata a Waƙoƙin Barayi na Kassu Zurmi:Koyar da Sata ko Ankararwa?. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 392. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.38

Vancouver

Hassan H, Garba B. Dabarun Sata a Waƙoƙin Barayi na Kassu Zurmi:Koyar da Sata ko Ankararwa?. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:392. doi:10.65760/kassu.i1.38

BibTeX
@article{Hassan2026,
  author = {Hassan, Hussaini and Garba, Bashir},
  title = {Dabarun Sata a Waƙoƙin Barayi na Kassu Zurmi:Koyar da Sata ko Ankararwa?},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {392},
  doi = {10.65760/kassu.i1.38}
}
Kostenlos starten →