EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Waƙoƙƙin Barayi: Nazarin Salon Labari da na Hira a Wasu Waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi

Aishatu Shehu Maimota

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 330

DOI: 10.65760/kassu.i1.32 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Aishatu Shehu Maimota.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Nazarin waƙoƙin baka na Hausa ba sabon abu ba ne duba da tarin ayyuka da aka gabatar, sai dai a kodayaushe mai nazarin kan yi ƙoƙarin zaƙulo wasu abubuwa da zummar ƙara haska wasu hikimomi da Allah ya yi wa makaɗan Hausa da ya kamata a ƙara faɗaɗa bincike a kan su. Wannan bincike an gudanar da shi ne da nufin bibiyar yadda makaɗa Abubakar Kassu Zurmi yake amfani da salon bayar da labari da na hira a waƙoƙinsa da ya yi wa ɓarayi. An gudanar da wannan bincike a kan waƙoƙi guda biyu da ya yi wa wasu ɓarayi masu suna ‘Sale na Gidan Goga’ da ‘Iro sai Mame.’ Wasu daga cikin hanyoyin da aka bi wajen gudanar da binciken sun haɗa da karanta matanin waƙoƙin da saurarar su, tare da mayar da hankali kan sauraren yadda makaɗn ke bayar da labari da yin hira a waɗannan waƙoƙi, domin su dace da manufar binciken. An kuma tattauna da wasu masana da suka yi ayyuka a kan Makaɗa Kassu Zurmi da ɗaiɗaikun jama’a da suke da sha’awar waƙoƙinsa. Muƙalar tana kan koyarwar Yahya (2016) wanda a ciki ya yi magana a kan salailan biyu da nau’insu a waƙoƙin Hausa. Daga cikin ire-iren salo da ya kawo wannan takarda ta zaɓi biyu ta binciko tare da ƙarin haske a waɗannan waƙoƙi. Daga ƙarshe wannan bincike ya gano lallai makaɗa Kassu Zurmi gwani ne na amfani da salon bayar da labari da na hira musamman a yadda aka samu hakan a waɗannan waƙoƙi biyu da aka nazarta.

Zitieren

APA

Maimota, A. S. (2026). Waƙoƙƙin Barayi: Nazarin Salon Labari da na Hira a Wasu Waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 330. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.32

Vancouver

Maimota AS. Waƙoƙƙin Barayi: Nazarin Salon Labari da na Hira a Wasu Waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:330. doi:10.65760/kassu.i1.32

BibTeX
@article{Maimota2026,
  author = {Maimota, Aishatu Shehu},
  title = {Waƙoƙƙin Barayi: Nazarin Salon Labari da na Hira a Wasu Waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {330},
  doi = {10.65760/kassu.i1.32}
}
Kostenlos starten →