Matsayin Karin Magana Da Kirari A Cikin Waƙoƙin Kassu Zurmi
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 268
DOI: 10.65760/kassu.i1.25 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Shu’aibu A. Jangebe und 2 weiteren Autor:innen.
Abstract (Originalsprache)
Wannan bincike ya yi tsokaci ne a kan karin magana da kirari a cikin waƙoƙin Kassu Zurmi. Binciken zai kawo ma’anar karin magana da kirari da muhimmancin da kuma tarihin mawaƙin a taƙaice sai kuma yadda mawaƙin ke tsalma karin magana da kirari a cikin waƙoƙinsa. Farfajiyar bincikenmu kuma shi ne, wannan bincike kuma zai taƙaita ne kawai a wasu daga cikin waƙoƙin Kassu Zurmi. Hanyoyin gudanar da wannan bincike shi ne, an yi amfani da wasu wallafaffin littattafai da Muƙalu da tattaunawa da wasu mutane da suka san waƙoƙinsa, tare da sauraron waƙoƙinsa da ke cikin “C.D” da kuma kasusuwa. Sai ra’in bincike. Wannan bincike an ɗora shi ne a kan ra’in Waƙar Baka Bahaushiya (WBB) na Gusau, 2003, 2008, da 2014. Sai kuma sakamakon bincike da kuma naɗewa, da za a yi duk a cikin wannan binciken.
Zitieren
APA
Jangebe, S. A., Anka, H., & Madawaki, S. A. (2026). Matsayin Karin Magana Da Kirari A Cikin Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 268. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.25
Vancouver
Jangebe SA, Anka H, Madawaki SA. Matsayin Karin Magana Da Kirari A Cikin Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:268. doi:10.65760/kassu.i1.25
BibTeX
@article{Jangebe2026,
author = {Jangebe, Shu’aibu A. and Anka, Halilu and Madawaki, Saifullahi A.},
title = {Matsayin Karin Magana Da Kirari A Cikin Waƙoƙin Kassu Zurmi},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2026},
pages = {268},
doi = {10.65760/kassu.i1.25}
}
EUVIMED