EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Gurbin Musulunci A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi

Hassan Muhammad

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 133

DOI: 10.65760/kassu.i1.14 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Hassan Muhammad.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Mawaƙan Hausa mutane ne da Allah ya yi wa baiwa da basira da hikimomi wajen tsara zantuttukan hikima a cikin baitocin waƙa ko ɗiyan waƙa. Wannan baiwa da Allah ya yi musu ya sa ake tsintar abubuwa nagartattu da yawa waɗanda suka shafi hanyoyin rayuwar al’umma a cikin waƙoƙinsu. Da ma shi harshe sha-kundum ne a rayuwar kowace al’umma domin shi ke bayyana kowane irin al’amari da zai fito cikin al’umma musamman fasahohinsu na baka. A dalilin haka ne aka shirya wannan maƙala da aka yi wa take da Gurbin Musulunci a wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Wannan maƙala ta ƙudiri fito da wasu abubuwa da Kassu Zurmi ya ambata a cikin ɗiyan wasu waƙoƙinsa da ya yi, waɗanda nazari ya gano cewa ko shakka babu abubuwan an ambace su ne a dalilin tasirin da addinin Musulunci ya yi a rayuwar mawaƙin. An zaɓi waƙoƙi biyu daga cikin waƙoƙin da mawaƙin ya yi domin fito da ƙudirin maƙalar. Waƙoƙin su ne ‘Waƙar Iro Shayi ɗan gidan Labbo’ da ‘Waƙar Malam Sanda ɗan Ruhwa’i’.

Zitieren

APA

Muhammad, H. (2026). Gurbin Musulunci A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 133. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.14

Vancouver

Muhammad H. Gurbin Musulunci A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:133. doi:10.65760/kassu.i1.14

BibTeX
@article{Muhammad2026,
  author = {Muhammad, Hassan},
  title = {Gurbin Musulunci A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {133},
  doi = {10.65760/kassu.i1.14}
}
Kostenlos starten →