EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Kyauta A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi

Aminu A. Ibrahim,, Abubakar Ɗanillela

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 25

DOI: 10.65760/kassu.i1.3 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Aminu A. Ibrahim, und 1 weiteren Autor:innen.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Hausawa kan ce “Yaba kyauta tukuici” kyauta wata ɗabi’a ce mai kyau wadda ake girmama mai yinta da sonsa cikin al’umma. Wannan maƙala ta dubi waƙoƙin makaɗa Kassu Zurmi domin tsakulo ire-iren kyautukan da yake bayyanawa a cikin waƙoƙin da yake yi wa gwarazansa. Wannan maƙalar ta bayyana hikimar Kassu Zurmi wajen bayyana kyautar da yake samu ga Gwarazansa domin ya bayyanasu ba marowata ba ne. Wannan maƙalar ta bi ra’in Gusau (1983) in da ya yi amfani da shi kan nazarin waƙar baka Bahaushiya musamman wadda ta yi bayani dangane da adabin baka da maganganun hikima. Haka kuma wannan maƙalar ta bi hanyar sauraren waƙoƙin Kassu cikin kaset- kaset da kuma waɗanda ta samo daga da littafin da magaji (2016) ya rubuta da kundin digiri na biyu na Habib Ƙaura (2017) wajen samun waɗanna waƙoƙin.

Zitieren

APA

Ibrahim,, A. A., & Ɗanillela, A. (2026). Kyauta A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 25. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.3

Vancouver

Ibrahim, AA, Ɗanillela A. Kyauta A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:25. doi:10.65760/kassu.i1.3

BibTeX
@article{Ibrahim2026,
  author = {Ibrahim,, Aminu A. and Ɗanillela, Abubakar},
  title = {Kyauta A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {25},
  doi = {10.65760/kassu.i1.3}
}
Kostenlos starten →