EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Nason Wasu Al’adun Kyautata Zamantakewar Hausawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi

Haruna Umar Maikwari, Muhammad Shu’aibu Abubakar

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 123

DOI: 10.65760/kassu.i1.13 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Haruna Umar Maikwari und 1 weiteren Autor:innen.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Al’adun kyautata zamantakewa, al’adu ne masu ɗimbin yawa da har yau ba a ƙayyade su ba, da ma dai al’ada ita ce sababbiyar hanyar gudanar da rayuwa. Don haka dukkan tsarin da al’adar mutane ta yarda da shi, bin sa kyautatawa ne kuma kauce masa na hardasa rashin kyautatawa. Makaɗa Kassu Zurmi fitaccen makaɗin maza ne, duk da cewa a baya ya yi wa ɓarayi waƙa. Wannan maƙalar tana da manufar fito da wasu al’adun Hausawa na kyautata zamantakewa a cikin wasu waƙoƙin makaɗa Kassu Zurmi. Haka kuma za a nazarci al’adun tare da fayyace muhimmancin riƙo da su. Za a yi amfani da hanyar karance-karancen bugaggun littattafai da kundayen bincike da mujallu domin cimma burin wannan maƙala. Hanyar ɗora aiki da aka yi amfani da ita kuwa, ita ce ta amfani da karin maganar nan ta “Da tsohuwar zuma ake magani”. Sakamakon wannan maƙala ya gano cewa akwai nason wasu al’adun kyautata zamantakewa a cikin waƙoƙin makaɗa Kassu Zurmi duk kuwa da cewa wasu waƙoƙin ya yi su ne ga masu iƙirarin tsiya kamar yadda ya kira wasu daga cikinsu (‘yan tauri).

Zitieren

APA

Maikwari, H. U., & Abubakar, M. S. (2026). Nason Wasu Al’adun Kyautata Zamantakewar Hausawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 123. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.13

Vancouver

Maikwari HU, Abubakar MS. Nason Wasu Al’adun Kyautata Zamantakewar Hausawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:123. doi:10.65760/kassu.i1.13

BibTeX
@article{Maikwari2026,
  author = {Maikwari, Haruna Umar and Abubakar, Muhammad Shu’aibu},
  title = {Nason Wasu Al’adun Kyautata Zamantakewar Hausawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {123},
  doi = {10.65760/kassu.i1.13}
}
Kostenlos starten →