Neman Wuta A Masaƙa: Tsattsafin Wasu Kyawawan Al’adun Hausawa A Waƙoƙin Kassu Zurmi
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 208
DOI: 10.65760/kassu.i1.20 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Musa Fadama Gummi.
Abstract (Originalsprache)
Wannan muƙala ta bibiyi wasu waƙoƙi na makaɗa Kassu Zurmi domin zaƙulo wasu kyawawan al’adun Hausawa da suke ƙunshe a cikinsu. Muƙalar ta tattaro waƙoƙi da dama na Kassu, na sata da na tauri. An saurari waƙoƙin gwargwado domin ganin ko za a iya tsintuwar dami a kala. Sakamakon wannan bincike ya gano cewa duk da Bahaushe yana yi wa waƙoƙin sata da tauri wani kallo na abubuwan da suka bijire wa addini, ana iya samun kyawawan al’adun Hausawa da ma wasu tubula a cikin waƙoƙin waɗanda ke gina tarbiyya da halayya ta gari, kamar amana da kirki da gaskiya da taka tsan-tsan da ƙana’a da dai sauransu. Wannan ne ya sa muƙalar take ganin cewa sauraron waɗannan waƙoƙi na iya zama wata tudun dafawa na cusa kyawawan halaye da dabarun zaman duniya ga masu sauraron su. Fitattun Kalmoni: Masaƙa, Tsattsafi, Al’adu, Waƙoƙi
Zitieren
APA
Gummi, M. F. (2026). Neman Wuta A Masaƙa: Tsattsafin Wasu Kyawawan Al’adun Hausawa A Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 208. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.20
Vancouver
Gummi MF. Neman Wuta A Masaƙa: Tsattsafin Wasu Kyawawan Al’adun Hausawa A Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:208. doi:10.65760/kassu.i1.20
BibTeX
@article{Gummi2026,
author = {Gummi, Musa Fadama},
title = {Neman Wuta A Masaƙa: Tsattsafin Wasu Kyawawan Al’adun Hausawa A Waƙoƙin Kassu Zurmi},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2026},
pages = {208},
doi = {10.65760/kassu.i1.20}
}
EUVIMED