Nau’o’in Abincin Hausawa a Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 52
DOI: 10.65760/kassu.i1.6 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Badamasi Altine Kasarawa und 2 weiteren Autor:innen.
Abstract (Originalsprache)
Wannan maƙala ta bibiyi wasu waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi, domin fito da nau’o’in abincin Hausawa na gargajiya da suke ƙunshe a ciki. Haka kuma, maƙalar ta kafa hujja da waɗansu ɗiyan waƙoƙi da suke tabbatar da cewa, zane na mai shi ne, kowa ya laga aro ya yi. Watau kenan, duk nau’o’in abincin da Kassu Zurmi ya ambata a cikin ɗiyan waƙoƙin da aka kawo a cikin wannan maƙala, to abincin Hausawa ne. Sai dai dalilin cuɗanya da waɗansu baƙi al’umma, ya sa a yanzu an samu ƙarin nau’ukan abinci da Hausawa suke amfani da shi wanɗanda ba na gargajiya ba ne. Daga cikin abubuwan da wannan maƙala ta gano su ne, dalilin cuɗanya da baƙin al’umma, Hausawa wasu sun fara raja’a ga sababbin nau’ukan abincin zamani saɓanin na gargajiya. Ƙananan yara masu tasowa kuma, ba su san sunayen nau’ukan abincin Hausawa na gargajiya ba.
Zitieren
APA
Kasarawa, B. A., Kaura, H. L., & Gusau, S. A. (2026). Nau’o’in Abincin Hausawa a Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 52. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.6
Vancouver
Kasarawa BA, Kaura HL, Gusau SA. Nau’o’in Abincin Hausawa a Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:52. doi:10.65760/kassu.i1.6
BibTeX
@article{Kasarawa2026,
author = {Kasarawa, Badamasi Altine and Kaura, Habibu Lawali and Gusau, Sadiya Abdullahi},
title = {Nau’o’in Abincin Hausawa a Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2026},
pages = {52},
doi = {10.65760/kassu.i1.6}
}
EUVIMED