NAZARIN ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 21.04.2025
DOI: 10.65760/kassu.i1.62 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 21.04.2025. Verfasst von Sirajo Mukhtar.
Abstract (Originalsprache)
Manufar wannan takarda ita ce zaƙulo irin fasahar da hikimar da Allah ya yi wa makaɗa Kassu Zurmi a fagen waƙa, tare da bayyana irin yadda yake amfani da nau’o’in Adon harshe daban-daban waɗanda ke ƙarawa waƙarsa armashi, kwalliya da karɓuwa ga masu sauraronsa. Makaɗa Kassu Zurmi mashahurin mawaƙi ne na zamaninsa. An yi hira da wasu masu sauraron waƙarsa, kuma an saurari waɗansu daga cikin waƙoƙin nasa, sannan an yi bitar waƙoƙinsa wadda shi ya sanya aka samo waɗansu muhimman bayanai wadda za su taimaka ma takardan da za a gabatar. Inda aka gano cewar yana amfani da nau’o’in adon harshe daban-daban irin su kamantawa, jinsintarwa, habaici, alamtarwa ko kinaya, abuntarwa da sauransu. A dalilin amfani da waɗannan nau’o’in adon harshen sun saka waƙoƙinsa sun samu karɓuwa da kuma rashin ƙosawa ga masu sauraronsu da kuma manazarta. A wannan takarda an yi nazarin adon harshe ne a wasu daga cikin waƙoƙin Kassu Zurmi. Waɗanda suka haɗa da waƙar Daɗi na Amadu da kuma waƙar ‘yan jabanda.
Zitieren
APA
Mukhtar, S. (2025). NAZARIN ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.62
Vancouver
Mukhtar S. NAZARIN ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.62
BibTeX
@article{Mukhtar2025,
author = {Mukhtar, Sirajo},
title = {NAZARIN ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2025},
doi = {10.65760/kassu.i1.62}
}
EUVIMED