Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 24.03.2025
DOI: 10.65760/kassu.i1.43 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 24.03.2025. Verfasst von Nasir Abdullahi Usman, und 1 weiteren Autor:innen.
Abstract (Originalsprache)
An lura cewa manufar wannan takarda shi ne yin nazarin zuga daga cikin wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurma da kuma irin tasirin da zugan yake da shi a waƙar. Inda ƙarshen takardar ta gano cewa waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi kusan gaba ɗaya ɗauke suke da salon zuga ta hanyoyi masu yawa. An ɗora wannan bincike kan Ra’in Awon Baka (Oral Formulaic Theory) wanda Philips Viscey (1767-1834) mutumin ƙasar Sabiya ya ƙirƙira kuma ya yaɗa shi har zuwa wasu sassa na Turai da Amurka. A ƙarshen wannan takarda an gano cewa mafi yawan waƙoƙin Kassu Zurmi cike suke da salon zuga a cikinsu.
Zitieren
APA
Usman,, N. A., & Tsafe, B. A. (2025). Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.43
Vancouver
Usman, NA, Tsafe BA. Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.43
BibTeX
@article{Usman2025,
author = {Usman,, Nasir Abdullahi and Tsafe, Bashir Aliyu},
title = {Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2025},
doi = {10.65760/kassu.i1.43}
}
EUVIMED