EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI

Hauwa Rabi’u Ɗanbappa, Hauwa Tanko Idris

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 21.04.2025

DOI: 10.65760/kassu.i1.56 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 21.04.2025. Verfasst von Hauwa Rabi’u Ɗanbappa und 1 weiteren Autor:innen.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Kiɗa da waƙa na ɗaya daga cikin abubuwan da ke ingiza wanda aka yi wa ko ta kai shi ta baro ko kuma ta ƙara masa karsashi har ya cimma gaci musamman a kiɗan maza. Adon harshe salo ne daga cikin salalan da makada kan yi amfani da shi wajen kwarzanta iyayen gidansu da kambamasu da ƙoƙarin dakushe farin jini da ƙima ta abokan hamayya. Wannan takarda ta bibiyi wasu daga cikin adon harshe a waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi domin fito da irin na sa salon, na yi wa waƙoƙinsa ado da kwalliya da kwarzanta iyayen gidansa da muzanta abokan adawa. An yi amfani da ra’in Waƙar Baka Bahaushiya (WBB) na Gusau (2003). Sannan an yi amfani da nau'in bincike bi sharhi wajen kalailaice bayanan wannan takarda. Takardar ta bibiyi wasu daga cikin waƙoƙin Kassu Zurmi musamman waɗanda ya yi wa 'yan farauta da ‘yantauri da ɓarayi, ta kuma gano yadda Makada Kassu Zurmi ya ke amfani da salon adon harshe domin nuna gwanintar harshe. Haka kuma ta gano ya na kuma amfani da salon adon harshe irin su jinsintarwa da siffantawa da salon kambame da kamantawa na daidaito da fifiko ko kuma na kasawa duk a cikin waƙoƙinsa. Ta kuma gano cewa Makaɗa Kassu ya nakalci harshen Hausa, wannan ya ba shi dama wajen yi wa waƙarsa ado da kwalliya. Adon harshe, Kassu Zurmi,kamantawa, jinsirtarwa, alamtarwa kambam

Zitieren

APA

Ɗanbappa, H. R., & Idris, H. T. (2025). ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.56

Vancouver

Ɗanbappa HR, Idris HT. ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.56

BibTeX
@article{anbappa2025,
  author = {Ɗanbappa, Hauwa Rabi’u and Idris, Hauwa Tanko},
  title = {ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2025},
  doi = {10.65760/kassu.i1.56}
}
Kostenlos starten →