NAZARIN JIMLOLIN TAMBAYA A CIKIN WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 21.04.2025
DOI: 10.65760/kassu.i1.52 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 21.04.2025. Verfasst von Bello Usman Liman und 1 weiteren Autor:innen.
Abstract (Originalsprache)
Mawaƙan Hausa mutane ne da Allah ya ba su hikima da baiwa ta wani muhimmin runbun adana tarihi da bunƙasa harshe da al’adu da adabin Hausa. Hakan ya sa ake samun abubuwa da yawa masu muhimmanci a waƙoƙinsu. Manufar wannan maƙala ita ce nazarin jumlolin tambaya a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi. Kasancewar duk maganar da ɗan adam ke furtawa sautuka ne ake harhaɗawa, a samu gaɓa, a haɗa gaɓoɓin a samar da kalma, a haɗa kalmomin a samar da jumloli a harshe. Masana nazari harshe sun rarraba jumlolin Hausa ko dai ta fuskar tsarin jumlolin ko kuma ta fuskar aikinsu, a wannan takarda za a dubi nau’o’in jumloli ta fuskar aikinsu, amma wannan takarda za ta mayar da hankali kan jumlolin tambaya da Kassu ya yi amfani da su a cikin wasu waƙoƙinsa da maƙasudin yin tambayar, kamar tambaya ta sigar roƙo ko tambaya ta sigar ƙalubalanta da ta gwarzantawa da kuma ta fuskar kiranye. Wannan takarda ta gano cewa a cikin waƙoƙin Kassu Zurmi akwai ɗinbin jumlolin tambaya ko masu sigar tambaya cikinsu. Don haka ne wannan takardar ta taskace wasu daga ciki, kuma ta yi cikakken sharhi a kan su.
Zitieren
APA
Liman, B. U., & Garba, R. U. (2025). NAZARIN JIMLOLIN TAMBAYA A CIKIN WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.52
Vancouver
Liman BU, Garba RU. NAZARIN JIMLOLIN TAMBAYA A CIKIN WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.52
BibTeX
@article{Liman2025,
author = {Liman, Bello Usman and Garba, Raihanatu Umar},
title = {NAZARIN JIMLOLIN TAMBAYA A CIKIN WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2025},
doi = {10.65760/kassu.i1.52}
}
EUVIMED