EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi

Nasara Bello Dogon Daji

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 291

DOI: 10.65760/kassu.i1.28 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Nasara Bello Dogon Daji.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi a Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi” maƙala ce da ta yi nazarin ɗaya daga cikin hikimomin da waƙoƙin Kassu Zurmi suka ƙunsa wato kwaikwayon muryoyi daban-daban na mutane da ma wasu sauran halittu. Maƙalar ta yi amfani da waƙoƙi kamar waƙar Nomau Namagarya da waƙar Shayi Ɗangidan Labbo da waƙar Muhammadu Fatake na Dare haka kuma ana iya lalubo misalai daga wasu waƙoƙi masu salo makamancin na Kassu Zurmi. Manufar wannan maƙala ita ce a dubi irin hikimar Kassu wajen kwaikwayo a cikin waƙarsa, sannan a dubi shi kansa kwaikwayon yadda ya rarraba da kuma yadda ya yi amfani da su a cikin waƙoƙinsa. Bincike maƙala dai ta jingina ne falsafar waƙe Magana ta Hausawa da ke cewa « Kai kaɗai gayya” da ma dai Kassu Zurmi ba karɓi ake masa ba, saboda haka duk hira da tattaunawar da ka ji cikin waƙoƙinsa duk shi kaɗai ne ke hidimar sa. Abin da binciken wannan maƙala ya gano shi Kassu Zurmi ya yi amfani da dabarar mawaƙa ta amfani dabarar kwaikwayon mutane har ma da amfani da adon harshe da wasu masana suka kira jinsarwa wasu kuma suka kira shi jinsantarwa. Mawaƙin ya jinsantar da tsuntsaye da karkuna.

Zitieren

APA

Daji, N. B. D. (2026). Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 291. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.28

Vancouver

Daji NBD. Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:291. doi:10.65760/kassu.i1.28

BibTeX
@article{Daji2026,
  author = {Daji, Nasara Bello Dogon},
  title = {Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {291},
  doi = {10.65760/kassu.i1.28}
}
Kostenlos starten →