EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Nazarin Neman Auren Hausawa a Cikin Waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi Ta Shayi Ɗan Gidan Labbo

Buhari Lawali, Lubabatu Ibrahim, Nuruddeen Abubakar

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 71

DOI: 10.65760/kassu.i1.8 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Buhari Lawali und 2 weiteren Autor:innen.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Wannan maƙala ta yi nazarin neman auren Hausawa a cikin waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurni ta Shayi ɗan gidan Labbo. Manufar wannan maƙala ita ce, fito da wasu al’adun neman aure, da kuma nuna irin hanyoyin da Hausawa suke bi domin tantance wanda za a aura, kamar yadda Kassu Zurmi ya bayyana a cikin waƙar Shayi ɗan gidan Labbo. An bi hanyar nazarin rubuce-rubucen ilimi da sauraren waƙar Makaɗa Abubakar Kassu ta Shayi ɗan gida Labbo domin fito da yadda ake neman aure a al’adar Bahaushe. Sakamakon binciken ya gano cewa, Bahaushe yana gudanar da bincike kafin ya yarda ya aurar da ɗiyarsa. Haka kuma an gano Bahaushe yana ba ’ya’yansa mata damar zaɓen wanda suke so su aura.

Zitieren

APA

Lawali, B., Ibrahim, L., & Abubakar, N. (2026). Nazarin Neman Auren Hausawa a Cikin Waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi Ta Shayi Ɗan Gidan Labbo. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 71. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.8

Vancouver

Lawali B, Ibrahim L, Abubakar N. Nazarin Neman Auren Hausawa a Cikin Waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi Ta Shayi Ɗan Gidan Labbo. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:71. doi:10.65760/kassu.i1.8

BibTeX
@article{Lawali2026,
  author = {Lawali, Buhari and Ibrahim, Lubabatu and Abubakar, Nuruddeen},
  title = {Nazarin Neman Auren Hausawa a Cikin Waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi Ta Shayi Ɗan Gidan Labbo},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {71},
  doi = {10.65760/kassu.i1.8}
}
Kostenlos starten →