Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 20.04.2026 · 361
DOI: 10.65760/kassu.i1.35 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 20.04.2026. Verfasst von Dano Balarabe Bunza und 1 weiteren Autor:innen.
Abstract (Originalsprache)
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunawa tsakanin makaɗi da masu sauraro ko da tauraro ko kuma da wasu a cikin waƙa dangane da wata matsala ko wani sha’ani da waƙa ta ƙunsa. Maƙalar ta nazarci salon hira da ke cikin waƙoƙin biyu, an kuma sami wasu nau’o’in salon hira da makaɗin ya yi amfani da su a cikin waƙoƙin nasa kamar yadda ƙumshiyar takardar ta bayyana. An yi haka ta fuskar farauto waƙoƙin da sauraren su da yin nazarin su, aka saurare su da kuma tsamo salon hira a cikinsu. Maƙalar ta gano cewa, akwai nau’o’in salon hira daban-daban a cikin waƙoƙin Kassu Zurmi, kuma an kawo su ɗaya bayan ɗaya tare da bayani da ingantatun misalai. An kawo misali na kowane nau’in salo da aka samu daga waƙoƙin da aka nazarta. Haka kuma, maƙalar ta gano cewa makaɗa Kassu haziƙi ne a fagen waƙa, kuma shi kaɗai ke rera waƙoƙinsa ba tare da taimakon ‘yan amshi ba. Daga cikin nazarin da aka yi, maƙalar ta gano cewa salon hira muhimmi ne a cikin waƙoƙin baka domin yana ƙayatarwa sosai tare da jan hankulan masu sauraro dangane da abubuwan da suke gudana tsakanin jama’a a cikin waƙa.Kadadar wannan maƙala ita ce waƙoƙin biyu da aka zaɓa, wato, waƙar Nomau Namagarya da waƙar Shayi ɗan Gidan Labbo.
Zitieren
APA
Bunza, D. B., & Mafara, S. Y. (2026). Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 361. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.35
Vancouver
Bunza DB, Mafara SY. Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:361. doi:10.65760/kassu.i1.35
BibTeX
@article{Bunza2026,
author = {Bunza, Dano Balarabe and Mafara, Sani Yahaya},
title = {Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2026},
pages = {361},
doi = {10.65760/kassu.i1.35}
}
EUVIMED