EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Bajinta Sa’a : Labarta Al’adun Farauta Na Hausawa A Waƙar Garu-Garu Ta Rabon Naman Gunzu Daga Bakin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi

Ibrahim Muhammad

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 184

DOI: 10.65760/kassu.i1.18 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Ibrahim Muhammad.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Tsakure Idan ana neman makaɗin maza wanda in ka ayyana manyan sana’o’in jaruntaka to sai an ambaci sunansa a matsayin makaɗin waɗannan sana’o’i kafin a ambaci sunan kowa in dai a zamaninsa ne. Ayyuka a kan Kassu Zurmi sun gabaci wannan maƙala inda ƙumshiyarsu ta ayyana Kassu ya yi zarra ta fuskar waƙa. A wannan tsakure za a sake kallon wani yanayi da Kassu ya yi bajinta a fagen Farauta. Yadda Kassu ya koɗa wasu mafarauta suka nuna bajintarsu a fagen farauta. Idan ana maganar farauta a yankin da Kassu ya fito, haƙiƙa waƙoƙin Kassu sun taimaka wa mafarauta samun nasarar aje tarihi a wannan sana’a ta farauta. An saurari waƙoƙin da aka kalato, an kuma tattauna da waɗanda suka halarci farautar da Kassu ya waƙe da kuma darussan da waƙar ke koyarwa ga al’umma masu sauraren waƙoƙin Kassu. Kodai akwai kambamar zulaƙe a cikin labartawar wannan waƙa, gurmuzun da ya gina wannan waƙa ya naɗe tarihi da al’adun bajinta na al’ummar Hausawa

Zitieren

APA

Muhammad, I. (2026). Bajinta Sa’a : Labarta Al’adun Farauta Na Hausawa A Waƙar Garu-Garu Ta Rabon Naman Gunzu Daga Bakin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 184. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.18

Vancouver

Muhammad I. Bajinta Sa’a : Labarta Al’adun Farauta Na Hausawa A Waƙar Garu-Garu Ta Rabon Naman Gunzu Daga Bakin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:184. doi:10.65760/kassu.i1.18

BibTeX
@article{Muhammad2026,
  author = {Muhammad, Ibrahim},
  title = {Bajinta Sa’a : Labarta Al’adun Farauta Na Hausawa A Waƙar Garu-Garu Ta Rabon Naman Gunzu Daga Bakin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {184},
  doi = {10.65760/kassu.i1.18}
}
Kostenlos starten →