EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

WAƘOƘIN KASSU ZURMI MATSAYIN RUMBUN TSIMIN NAGARTATTUN KALMOMIN HAUSA

Chaibou Landi

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 21.04.2025

DOI: 10.65760/kassu.i1.53 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 21.04.2025. Verfasst von Chaibou Landi.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Wannan takarda ta bayyana irin gudummuwar da wasu daga cikin waƙoƙin Kassu Zurmi ke iya bayarwa wajen ƙirƙira, tattala da kuma adana kalmomin Hausa na fannoni daban daban na cigaban al’uma kamar su : fannin noma, tarbiya, mu’amala, wasanni, jarumataka, ds. Tattara kalmomin wanɗannan fannonin, da ma wasunsu, ta hayar kalato su daga cikin wasu daga waƙoƙin na Zurmi, da kuma fassara su zuwa harshen Faransanci kan iya taikamawa wajen bunƙasa ilimi, musamman a ƙasar da Hausa ke cigaba da fuskantar mallaka da kakagida na wasu harsunan Turai. Manufar wannan bincike ita ce, ƙoto kalmomin fannu daga waƙoƙin Kassu Zurmi ta hanyar rubuta su bisa bin umurnin ƙudirin dokar rubutun daidaitacciyar Hausa mai lamba 212 na 19 ga watan Oktoba 1999 na ofishin Ministan ilimi na Jamhuriyar Nijar. Sakamakon binciken zai taimaka sosai da muhimman kalmomi don amfani da su a fannoni daban-daban. Keɓaɓɓun kalmomi : Boda, waƙoƙin Kassu Zurmi, rumbun tsimin, kalmomin fannu, Hausa, Faransanci.

Zitieren

APA

Landi, C. (2025). WAƘOƘIN KASSU ZURMI MATSAYIN RUMBUN TSIMIN NAGARTATTUN KALMOMIN HAUSA. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.53

Vancouver

Landi C. WAƘOƘIN KASSU ZURMI MATSAYIN RUMBUN TSIMIN NAGARTATTUN KALMOMIN HAUSA. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.53

BibTeX
@article{Landi2025,
  author = {Landi, Chaibou},
  title = {WAƘOƘIN KASSU ZURMI MATSAYIN RUMBUN TSIMIN NAGARTATTUN KALMOMIN HAUSA},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2025},
  doi = {10.65760/kassu.i1.53}
}
Kostenlos starten →