Nazarin Sigogin Zuga A Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 310
DOI: 10.65760/kassu.i1.30 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Adamu Lawal.
Abstract (Originalsprache)
An lura cewa manufar wannan muƙala ita ce nazarin nau’o’in zuga daga wasu waƙoƙi da wannan shahararren makaɗi ya tsara, domin a gano sigoginsu da tasirinsu a waƙoƙinsa. A ƙarshe muƙalar ta ci nasarar gano cewa waƙoƙin makaɗa Abubakar Kassu Zurmi ɗamfare suke da nau’o’in zuga ta sigogi da dama. Harwayau waƙoƙin sun ƙunshi nau’o’in zuga kumburau domin hura gwani, da zuga kaiyau, domin kare gwani daga hawan ƙawara na abokan hamayya, sai kuma zuga ingizau da yake tunkuɗau gwaninsa ya aikata abin da ake so koɗa babu niyya. Ƙwarewarsa a wannan salo da sauran salailai da yake sarrafawa a waƙoƙinsa, ya sanya ya yi fice a ƙasar Hausa ake gayyatarsa wuri-wuri domin nishaɗantar da masu saurare, musamman gidajen rediyo a ƙasar nan.
Zitieren
APA
Lawal, A. (2026). Nazarin Sigogin Zuga A Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 310. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.30
Vancouver
Lawal A. Nazarin Sigogin Zuga A Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:310. doi:10.65760/kassu.i1.30
BibTeX
@article{Lawal2026,
author = {Lawal, Adamu},
title = {Nazarin Sigogin Zuga A Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2026},
pages = {310},
doi = {10.65760/kassu.i1.30}
}
EUVIMED