EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi

Muhammad Isa Usman

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 20.04.2026 · 413

DOI: 10.65760/kassu.i1.40 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 20.04.2026. Verfasst von Muhammad Isa Usman.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Manufar wannan takarda ita ce yin nazarin dabarar takidi a cikin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi ta duban takidi na saɗara ɗaya da farkon ɗan waƙa da tsakiyar ɗan waƙa da ƙarshen ɗan waƙa da kuma maimaita ɗan waƙa guda. A wannan takarda an yi amfani da Mazahabar Waƙar Baka Bahaushiya (WBB) ta Gusau a matsayin ra’in da aka ɗora wannan takarda a kansa. Haka kuma, an yi amfani da dabarar bincike bi-bayani wajen yin sharhi da bayanin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi masu ɗauke da dabarar takidi. Binciken ya gano cewa, Kassu Zurmi ba ya yin takidi na karɓeɓeniya da Bayayyeniya a cikin waƙoƙin a sanadiyar kasancewarsa makaɗin kaɗaita. Fitilun Kalmomi: Takidi, Ɗiya, Kassu Zurmi, Waƙa

Zitieren

APA

Usman, M. I. (2026). Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 413. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.40

Vancouver

Usman MI. Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:413. doi:10.65760/kassu.i1.40

BibTeX
@article{Usman2026,
  author = {Usman, Muhammad Isa},
  title = {Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {413},
  doi = {10.65760/kassu.i1.40}
}
Kostenlos starten →