EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Tubalan Gina Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi

Shamsuddeen Ismail, Aisha Yahaya Tambuwal

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 28.04.2025

DOI: 10.65760/kassu.i1.46 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 28.04.2025. Verfasst von Shamsuddeen Ismail und 1 weiteren Autor:innen.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Wannan takarda za ta bi sawun wasu daga cikin waƙoƙin makaɗa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi da ya rera domin fito da tubalan gina wasu daga cikin waƙoƙinsa. Hanyoyin da aka bi wajen aiwatar da wannan bincike sun haɗa da sauraren waƙoƙin makaɗa Musa Ɗanƙwairo a M.P da wayar salula da kuma karanta Diwanin Waƙoƙin Hausa domin zaƙulo misalan daga waƙoƙin. haka ma, an bibiyi wasu ayyuka da suke da alaƙa da wannan nazari domin samun ƙarin haske a kan yadda za a inganta wannan bincike. Ra’in da aka ɗora wannan nazari shi ne, “Ra’in Madubin Ƙyallaro Al’adu”. Ra’i ne wanda yake nuni da yadda akan yi amani da adabi ko al’ada ko harshe a matsayin madubi ko ƙyallaro al’adun al’umma kamar dai yadda Ado (2017:87) ya bayyana.

Zitieren

APA

Ismail, S., & Tambuwal, A. Y. (2025). Tubalan Gina Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.46

Vancouver

Ismail S, Tambuwal AY. Tubalan Gina Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.46

BibTeX
@article{Ismail2025,
  author = {Ismail, Shamsuddeen and Tambuwal, Aisha Yahaya},
  title = {Tubalan Gina Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2025},
  doi = {10.65760/kassu.i1.46}
}
Kostenlos starten →