EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

O’IN KALMOMIN TSIGALAU A CIKIN WASU WAƘOƘIN ABUBAKAR KASSU ZURMI

Abdullahi Yunusa

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 21.04.2025

DOI: 10.65760/kassu.i1.50 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 21.04.2025. Verfasst von Abdullahi Yunusa.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Wannan maƙalar za ta yi tsokaci ne game da rukunin nau’o’in kalmomi na Tsigalau da ma’anarsa da yanayin yadda akan yi amfani da su a cikin jumlolin Hausa. Mawaƙi Kassu Zurmi yana daga cikin mawaƙan Hausa, waɗanda sukan yi amfani da irin waɗannan kalmomi na Tsigalau a cikin waƙoƙinsa. Maƙalar za ta nazarci irin kalmomin Tsigalau da irin yadda yakan yi amfani da su, waɗanda hakan shi ya ƙara fito da zurfin fahimtarsa da naƙaltarsa ga harshen Hausa. Saurare da kuma nazartar waƙoƙinsa su ne hanyoyin da aka yi amfani da su a yayin gudanar da wannan maƙalar.

Zitieren

APA

Yunusa, A. (2025). O’IN KALMOMIN TSIGALAU A CIKIN WASU WAƘOƘIN ABUBAKAR KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). https://doi.org/10.65760/kassu.i1.50

Vancouver

Yunusa A. O’IN KALMOMIN TSIGALAU A CIKIN WASU WAƘOƘIN ABUBAKAR KASSU ZURMI. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2025. doi:10.65760/kassu.i1.50

BibTeX
@article{Yunusa2025,
  author = {Yunusa, Abdullahi},
  title = {O’IN KALMOMIN TSIGALAU A CIKIN WASU WAƘOƘIN ABUBAKAR KASSU ZURMI},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2025},
  doi = {10.65760/kassu.i1.50}
}
Kostenlos starten →