EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Mazan Kashin Maza, Maza Ke Tsoro: Kassu Zurmi Jagoran Faɗa Da ‘Yan Ta’adda

Yakubu Aliyu Gobir

Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 281

DOI: 10.65760/kassu.i1.26 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Yakubu Aliyu Gobir.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Manufar wannan maƙalar shi ne fito da gudummuwar waƙoƙin Kassu Zurmi wajen samar da tsaro. Maza su ke samar da tsaro kuma su ke wargaza shi. An saurari waƙoƙin Kassu Zurmi da aka taskace cikin wasu ayyuka da kuma tattunawa da masana da manazarta, domin samo bakin zaren matsalar tsaro, kamar yadda Kassu Zurmi ya fito da su. Aikin ya gano cewa, tsaro ba ya samuwa a cikin al’umma har sai mahukunta sun yi aikinsu, su kuma jama’a sun taimaka musu. Barin jama’a suna ɗaukar mataki/doka a hannunsu ba shi ne mafita ba.

Zitieren

APA

Gobir, Y. A. (2026). Mazan Kashin Maza, Maza Ke Tsoro: Kassu Zurmi Jagoran Faɗa Da ‘Yan Ta’adda. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 281. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.26

Vancouver

Gobir YA. Mazan Kashin Maza, Maza Ke Tsoro: Kassu Zurmi Jagoran Faɗa Da ‘Yan Ta’adda. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:281. doi:10.65760/kassu.i1.26

BibTeX
@article{Gobir2026,
  author = {Gobir, Yakubu Aliyu},
  title = {Mazan Kashin Maza, Maza Ke Tsoro: Kassu Zurmi Jagoran Faɗa Da ‘Yan Ta’adda},
  journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
  year = {2026},
  pages = {281},
  doi = {10.65760/kassu.i1.26}
}
Kostenlos starten →