Wawa Mugunyar Tsirfa, Uba na Fada Uwa Na Kuka: Lalaben Tarihin Karabkiya Tsakanin ‘Yan Tauri a Bakin Makaɗa Kassu Zurmi. Bitar Wasu Daga Cikin Waƙoƙinsa
Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto) · 19.04.2026 · 165
DOI: 10.65760/kassu.i1.17 ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), online erschienen am 19.04.2026. Verfasst von Ibrahim Muhammad.
Abstract (Originalsprache)
Kassu fitacce ne a waƙoƙin, noma, farauta, tauri da ɗan’hali. Shi ya sa aka kira shi makaɗin Maza. Ba a kalli Maza a matsayin jinsi ba a nan, sai dai masu ƙarhin hali wajen murza wasu ayyuka masu wuya ta fuskar gwarzontaka. Wanda ko ya koma daji ya tare a muhalli ɗaya da miyagun ƙwari da namun daji waɗanda Allah ya keɓe su a dajin, da wanda ya wulaƙanta darensa da ranarsa domin ya firgita wanda ya samu halaliyarsa a tsakiyar daren da rana ya kwace masa ƙotonsa, wato mai ɗan hali, in aka haɗa da wanda kullum tunaninsa bai fi nuna buwaya ba a bayyane da ɓoye ba, wato Dantauri, to waɗannan su ne Kassu ya shahara wajen yi ma waƙa. Na daɗe ina tattara waƙoƙin Kassu. Na mayyeze ƙumshiyarsu kamar yadda nissan Kassun shi kansa. Na sha binsa ina neman tafsirin fasaharsa tun ina Dankachaurana. Na ga lokaci ya yi da zan ɓarge gumina domin tabbatar ma ɗalibai ‘yan uwana cewa Kassu fasihi ne ta fuskar adana tarihin waɗanda suka yi sunan su maza ne musamman a cikin al’ummarsa. Wannan tsakure zai taƙaita kansa ne a nazarin wata karabkiyar da ta wanzu tsawon zamunna tsakanin ‘yan Tauri na yankin da shi mawaƙin ya yi nasa zamani. Sai mun haɗu a cikin zubin wannan maƙala domin ku sha labari. Keɓaɓɓun Kalmomi: Wawa Mugunyar Tsirfa, Uba na Fada Uwa na Kuka: Lalaben Tarihin Karabkiya Tsakanin ‘Yan Tauri a Bakin Makaɗa Kassu Zurmi. Bitar Wasu Daga Cikin Waƙoƙinsa
Zitieren
APA
Muhammad, I. (2026). Wawa Mugunyar Tsirfa, Uba na Fada Uwa Na Kuka: Lalaben Tarihin Karabkiya Tsakanin ‘Yan Tauri a Bakin Makaɗa Kassu Zurmi. Bitar Wasu Daga Cikin Waƙoƙinsa. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto), 165. https://doi.org/10.65760/kassu.i1.17
Vancouver
Muhammad I. Wawa Mugunyar Tsirfa, Uba na Fada Uwa Na Kuka: Lalaben Tarihin Karabkiya Tsakanin ‘Yan Tauri a Bakin Makaɗa Kassu Zurmi. Bitar Wasu Daga Cikin Waƙoƙinsa. Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto). 2026:165. doi:10.65760/kassu.i1.17
BibTeX
@article{Muhammad2026,
author = {Muhammad, Ibrahim},
title = {Wawa Mugunyar Tsirfa, Uba na Fada Uwa Na Kuka: Lalaben Tarihin Karabkiya Tsakanin ‘Yan Tauri a Bakin Makaɗa Kassu Zurmi. Bitar Wasu Daga Cikin Waƙoƙinsa},
journal = {Rima International Journal of Historical Studies (Sokoto)},
year = {2026},
pages = {165},
doi = {10.65760/kassu.i1.17}
}
EUVIMED