SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA
Journal of Educational Research and Development · 2025
DOI: 10.67203/jerd.2025.2mn9kw1f ↗Kurz gefasst
Fachartikel in der Zeitschrift Journal of Educational Research and Development, 2025. Verfasst von Isah BALA. Die Arbeit nennt 12 Literaturangaben.
Abstract (Originalsprache)
Wannan takarda mai taken Samuwa da ha~~akar [ibbu a Unguwar Kusfa Zaria. Manufar wannan bincike itace, a fito da tarihin Unguwa Kusfa da samuwa [ibbu da ha~akarsa an fito da gudunmuwar Malamanta ta fuskarsamar da magungunan [ibbu da ayyukansu na malanta wanda suka taimaka wajen bun}asa al’adun Hausawada Birnin Zariya gaba ]aya, bugu da }ari anyi amfani da kai ziyarar gani da ido domin tattaunawa da malaman[ibbu an Unguwar Kusfa da wa]anda suke tare da su a matsayin ginshi}iyar hanyar nemo bayanai ga wannanbincike. Binciken ya gano asalin Unguwar Kusfa ta kafune a sanadiyyar zuwan Malam Shitu [an Abdulrauf, takuma sami sunanta ne daga Kwasfa, wato magudanar ruwa. Binciken ya gano, ]ibbu ya samo asali ne a Kusfa,saboda zurfafa da Malaman suka yi akan ilimi sai a ]auki duk wata aya da tai munasaba da wani abu da ya kecikin }ur’ani, sai a ce maga nin kazane. Bugu da }ari, binciken ya gano ire-iren taimako na magungunanwaraka da Malaman ke bayarwa, dan gane da fannonin rayuwa maban-banta. A }arshe an bayar da wannanshawarwari sannan aka kamala sai manazarta.
Zitieren
APA
BALA, I. (2025). SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA. Journal of Educational Research and Development. https://doi.org/10.67203/jerd.2025.2mn9kw1f
Vancouver
BALA I. SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA. Journal of Educational Research and Development. 2025. doi:10.67203/jerd.2025.2mn9kw1f
BibTeX
@article{BALA2025,
author = {BALA, Isah},
title = {SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA},
journal = {Journal of Educational Research and Development},
year = {2025},
doi = {10.67203/jerd.2025.2mn9kw1f}
}
EUVIMED