EUVIMEDEUVIMED entdecken
Crossref

Wata Hanyar Tsaro mai Gano Muhimman Masu Kulawa da Cutar Kansar Mahaifa na mai HPV

ST Communications

AfricArXiv · 23.07.2023

DOI: 10.21428/3b2160cd.21b9bdd8 ↗

Kurz gefasst

Fachartikel in der Zeitschrift AfricArXiv, online erschienen am 23.07.2023. Verfasst von ST Communications.

AbstractBibliografische AngabenZitierenVerwandte Studien

Abstract (Originalsprache)

Mahaifa na mai HPV 2 Wata Hanyar Tsaro mai Gano Muhimman Masu Kulawa da Cutar Kansar Mahaifa na mai HPV Tsakure Ciwon dajin mahaifa shi ne wanda ya fi yawa da kisan mata a duniya.Ya kasha sama da mata 250,000 a shekarar 2019.Kusan kashi casa'in da biyar na ciwon dajin mahaifa na da alaqa da qwayar cuta mai qarfi da ke mamaye Tsarin halittan Xan'Adama da aka fi sani da Human Papillomavirus (HPV) kuma da kashi saba'in cikin waxannan na da alaqa da haxakar qwayoyin cuta a cikin qwayar halittan da suke ciki.Qwayar cutar HPV tana sa sauye-sauye cikin tsarin daidaito qwayar halittar da ta kamu da ciwon daji wanda za a iya ganowa ko magancewa.Anan, mun yi amfani da tsare-tsaren bincike a kan wannan tsarin chanje-chanje da kuma tsarin sinadarin protin da suke da alaqa da shi, wanda aka samo daga masu cutar ciwon dajin mahaifa masu ciwon HPV.Mun yi amfani da gwajin hanyoyi don nuna cewar ciwon dajin da ke da nasaba da HPV na da kawcewar hanyoyin qwayar halitta da dama, musamman ma waxan da ke haxe da gurbi qwaya, mitosis, sitokin da qyaryar kariya.Mun yi amfani da hangen lissafi wajen nuna cewa ciwon daji mai alaqa da cutar HPV ya dogara da abubuwa da yawa kamar SOX2, E2F, NANOG, OCT4 da MYC waxanda ke rike da abubuwa da yawa kamar sabunta qwayar halitta mai ciwon daji da kuma yaxawa da bambanta qwayar ciwon daji.Ta hanyar lura da abin da ke faruwa cikin mahaxar qwayar halitta da ake kiran kinasis, mun fitar da qwayoyin protin masu alaqa da kinasis kamar MAPK1, MAPK3 da MAPK8 da kuma kinasis mai dogaro da siklin kamar su CDK1, CDK2 da CDK4 wanda shi ne kinasis mafi qarfi da ke juya jikin qwayar ciwon dajin mahaifa mai alaqa da HPV.Duka-duka dai, mun gano hanyoyin daidaito da sinadaran protin dake da alaqa da ciwon HPV mai haddasa ciwon dajin mahaifa.Wannan zai taimaka wajen samo magunguna masu amfani wajen jinya nan gaba.

Zitieren

APA

Communications, S. (2023). Wata Hanyar Tsaro mai Gano Muhimman Masu Kulawa da Cutar Kansar Mahaifa na mai HPV. AfricArXiv. https://doi.org/10.21428/3b2160cd.21b9bdd8

Vancouver

Communications S. Wata Hanyar Tsaro mai Gano Muhimman Masu Kulawa da Cutar Kansar Mahaifa na mai HPV. AfricArXiv. 2023. doi:10.21428/3b2160cd.21b9bdd8

BibTeX
@article{Communications2023,
  author = {Communications, ST},
  title = {Wata Hanyar Tsaro mai Gano Muhimman Masu Kulawa da Cutar Kansar Mahaifa na mai HPV},
  journal = {AfricArXiv},
  year = {2023},
  doi = {10.21428/3b2160cd.21b9bdd8}
}
Kostenlos starten →